Friday, 2 September 2016

kylie jenner shows off

Kylie Jenner shows off her make up free face and huge diamond ring

Kylie Jenner took to her social media pages to show off her freckles and make up free face. She also made sure to show off her huge diamond a ring, a gift from her rapper boyfriend, Tyga. More photos after the cut...

– Majalisan dattawan Najeriya ta alanta talar neman ma’aikatan bidiyo guda biyu domin gidan talabijin din da ta ke shirin budewa – Majalisan dattawa ta bayyana hakan ne ta kafar sada zumuntar ta ta Twitter – Za’a fara nema ne daga ranar 5 ga watan Satumba Share on Facebook Share on Twitter senators Suka ce: “Muna neman editocin bidiyo guda biyu domin aiki a gidan talabijin majalisa. Idan kana da bukata? Zamu fara dauka ranar 5 ga watan Satumba.” KU KARANTA: Shugaba Buhari ya amince a ciwo bashi daga kasashen waje Amma, shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa, Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa majalisar fa bata da kudi a yanzu. Ya fadi hakan ne a ranar talata,24 ga watan agusta. Ndume yace majalisar tarayyan na fuskanta matsala wajen sufurin kudi. Yace yan majalisan basu samun Albashi a lokacin da ya kamata kuma hakan na shafan yan siyasan. Amma yan Najeriya sun tofa albarkacin bakinsu akan neman ma’aikatan. Da dama sun nuna bacin ran su , wani yace: “menene amfanin tallatawa tunda yan uwanku zaku dauka.”
Read more: https://hausa.naij.com/952661-majalisan-dattawa-na-alanta-neman-maaikata-domin-gidan-talabijin-dinta.html

No comments:

Post a Comment